Sama ita ce asalin garin duk wanda aka haifa kuma yake rayuwa a wannan duniyar. Saboda haka, Allah ya koya mana mu yi tunanin ƙasar da muka bari.
Bisa ga koyarwar Almasihu Ahnsahnghong da Uwa ta Sama, membobin ikkilisiyar Allah sun fahimci cewa ɗan adam ya sauko zuwa wannan duniya ne saboda zunuban da aka aikata a sama. Suna ƙoƙarin yin rayuwa mai ma'ana da cancanta ta gaskiya.
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침