Tunda Allah kaɗai ne marar mutuwa, ɗan adam zai iya samun rai madawwami daga Allah ya kuma shiga Mulkin Sama ne kawai lokacin da suka karɓi Allah daidai.
Littafi Mai Tsarki ya shaida cewa Ruhu da Amarya, waɗanda suka ce, “Ku zo ku karɓi ruwan rai,” waɗanda Yohanna ya gani ta hanyar wahayi, su ne Uba Almasihu Ahnsahnghong da Allah Uwa. Annabi Zakariya ya kuma annabta cewa tushen maɓuɓɓugar ruwan rai ita ce Uwar Urushalima.
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침