Ta wurin kalmomin Yesu, “Ubanmu wanda ke cikin sama,” za mu iya fahimtar cewa akwai Ubanmu a sama kuma mu ’ya’yan Allah ne maza da mata.
To, kamar yadda akwai uwa da ke ba da rai ga ’ya’ya a wannan duniya, ba ku tsammanin za a sami Allah Uwa wadda ke ba da rai madawwami a cikin Mulkin Sama ba? A cikin ikkilisiyar Allah, za ku iya saduwa da Allah Uwa, wadda Littafi Mai Tsarki ya shaida game da ita.
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침