A ƙarƙashin shari'ar Musa a cikin Tsohon Alkawari, ana kashe masu kisan kai, amma waɗanda suka kashe wani ba da gangan ba za su iya rayuwa idan suka gudu zuwa birnin mafaka. Duk da haka, hanya ɗaya tilo da za su iya komawa gida ga iyalansu ita ce ta mutuwar babban firist.
Ka'idar birnin mafaka inuwa ce da ke bayyana duniyar ruhaniya. Dukan 'yan adam masu zunubi ne da aka yanke wa hukuncin kisa a sama, aka kuma tsare su a wannan duniya, birnin mafaka na ruhaniya. Duk da haka, ta hanyar Idin Ƙetarewa na sabon alkawari da Yesu, Babban Firist, ya kafa ta wurin mutuwarsa, za mu iya komawa gidanmu na ruhaniya, Mulkin Sama.
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침