Allah ya sha koya mana hanyar ceto tare da annabce-annabce game da hatsari. Ta wurin tarihin zamanin Musa, lokacin da Isra'ilawa suke bauta, da kuma tarihin arewacin Isra'ila da kudancin Yahuda, Ya sanar da mu cewa hanya ɗaya tilo ta tsira daga hatsari ita ce Idin Ƙetarewa.
A yau, Ƙungiyar Mishan ta Duniya Ikkilisiyar na Allah ita ce kaɗai ikkilisiya da ke kiyaye Idin Ƙetarewa na sabon alkawari da gurasa da ruwan inabi a yammacin rana ta goma sha huɗu ga wata na farko na kalandar tsarki bisa ga koyarwar Yesu.
Haka kuma, bayan jibi, ya ɗauki ƙoƙon, ya ce, “Ƙoƙon nan sabon alkawari ne, da aka tabbatar da jinina da za a bayar dominku. Luka 22:20
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침