A shekara ta 1948, Almasihu Mai Zuwa na Biyu ya zo Koriya a cikin jiki, bisa ga annabce-annabcen itacen ɓaure da annabawan Isra'ila. Almasihu Ahnsahnghong, wanda ya kawo gurasa ta Ƙetarewa da ruwan inabi, waɗanda ke wakiltar jikinsa da jininsa, kuma ya ba ’yan adam rai madawwami, shi ne Almasihu Mai Zuwa na Biyu.
Suna cikin ci, Yesu ya ɗauki gurasa, ya yi godiya, ya karya, ya ba almajiransa, ya ce, “Ku karɓa ku ci; wannan jikina ne.” Sa'an nan ya ɗauki ƙoƙo, ya yi godiya, ya ba su, ya ce, “Dukanku ku sha daga ciki. Wannan jinina ne na alkawari, wanda aka zubar domin mutane da yawa don gafarar zunubai.” Mattiyu 26:26–28
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침