Yesu ya kafa sabon alkawari domin ya gafarta zunubanmu ya kuma kai mu ga Mulkin Sama. A cikin sabon alkawari, akwai ƙa'ida don bauta.
Al'adar sanya mayafi ga mace yayin ibada tana ɗaya daga cikin ƙa'idodin sabon alkawari da Yesu ya koyar kuma Manzo Bulus ya yi wa'azi. Nufin Allah ne a bi ƙa'idar mayafi.
A cikin ikkilisiyar Allah, bisa ga ƙa'idodin sabon alkawari da Allah ya kafa, mazan ba sa rufe kansu, kuma mata suna sanya mayafi.
Duk mutumin da ya yi addu'a ko ya yi annabci kansa a rufe, ya wulakanta shugabansa ke nan. Amma duk matar da ta yi addu'a, ko ta yi annabci da kanta a buɗe, ta wulakanta shugabanta ke nan, duk ɗaya ne da an aske kanta ma. 1 Korintiyawa 11:4–5
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침