Ba tare da sanin ma'anar rayuwa ba, mutane suna yin yawo, suna shagaltuwa da ayyukansu kuma suna fuskantar mutuwa. Duk da haka, akwai wani abu mai muhimmanci da ke ɓoye a cikin rayuwarmu.
Littafi Mai Tsarki ya koyar da cewa mutuwa tana nufin "komawa" zuwa sama kuma ’yan adam suna cikin sama kafin Allah ya halicci duniya. Idan muka kiyaye Idin Ƙetarewa, wanda Ruhu da Amarya—Almasihu Ahnsahnghong da Allah Uwa—suka bayar, za mu iya komawa gidanmu na sama, wato sama.
Waɗannan duka sun mutu cikin bangaskiyarsu, ba su kuwa sami abubuwan da aka yi musu alkawari ba, amma da suka tsinkato su, sai suka yi ta murna da ganinsu, suna kuma yarda su baƙi ne, bare kuma a duniya. Ibraniyawa 11:13
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침