Har ma Alexander Mai Girma, babban kwamandan da ya ci kashi ɗaya bisa huɗu na duniya, bai zama kome ba face mutum a gaban mutuwa.
Allah yana koya wa ɗan adam cewa dukiya, daraja da ikon wannan duniyar ba su da amfani a gaban mutuwa, amma Mulkin Sama cike yake da madawwamin farin ciki.
Jiki mai lalacewa ba zai iya shiga Mulkin Sama ba, amma wanda ke da rai madawwami ne kaɗai zai iya. Don haka, bari mu shiga cikin alkawari mai tsarki na rai madawwami [Idin Ƙetarewa] da Allah ya ba mu.
“zai share musu dukkan hawaye. Ba kuma sauran mutuwa, ko baƙin ciki, ko kuka, ko azaba, don abubuwan dā sun wuce.” Ruʼuya ta Yohanna 21:4
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침